Wasanni

Wasanni

Manyan wasannin da Cutar Kurona ta shafa a Nahiyar Turai

Wasannin gasar La Liga ta Sifaniya da kuma Lig 1 ta Faransa za a buga su ne ba tare da ‘yan kallo ba saboda fargabar ci gaba da yaduwar Cutar Ku

Ronaldo na sha’awar komawa Madrid

Fitaccen dan kwallon  nan na duniya dan kasar Portugal kuma tsohon dan kwallon kulob din Real Madrid da Manchester United, Cristiano Ronaldo ya bayyan

Benzema ya buga wa Madrid wasa 500

Karim Benzema dan asalin Faransa kuma dan kwallon gaba a kulob din Real Madrid na Spain ya shiga kundin tarihi a kulob din bayan ya kasance na 14 a je

Gasar Firimiya:  Jibi za a yi Karon Battar Birnin Manchester

A ci gaba da fafatawa a gasar Firimiya ta Ingila mako na 29, a jibi Lahadi ne za a yi gumurzun birnin Manchester a tsakanin manyan kungiyoyin kwallon

Dan kwallon Najeriya ya kamu da cutar Kurona a Italiya

Rahotannin da ke fiowa daga Italiya sun tabbatar da cewa wani dan kwallo dan asalin Najeriya da ke Italiya mai suna King Paul Akpan Udoh ya kamu da cu