Wasanni

Wasanni

Real Madrid ta haye teburin La Liga bayan doke Barcelona

Kungiyar kwallon kafa ta Real Madrid ta karbi bakwanci Kungiyar kwallon kafa ta Barcelona inda ta  lallasa ta da ci 2-0. Wasan wanda aka buga a filin

Chelsea ta yi canjaras da Bournemouth

Kungiyar kwallon kafa ta Chelsea ta bakwanci kungiyar kwallon kafa ta Bournemouth, inda suka tashi canjaras da ci 2-2 a filin wasa na Vitality Stadium

Amurka ta jinjina wa Angola ‘kan yaki da cin hanci’

Sakataren Harkokin Wajen Amurka, Mike Pompeo, wanda ya kai ziyara Angola, ya ce daya daga cikin abubuwan da suka ba shi mamaki a yayin da yake ziyara

Lyon ta bai wa Juventus mamaki a Faransa

Kungiyar kwallon kafa ta Lyon ta doke Juventus da ci daya mai ban haushi 1-0 a wasan farko zagaye na biyu a gasar Champions League. Dan wasan tsakiya

Yadda Man City ta lallasa Real Madrid a gida

Kungiyar kwallon kafa ta Real Madrid tasha kashi a hannun kungiyar kwallon kafa ta Manchester City a gasar zakaru ta Nahiyar Turai da ci 2-1 a ranar L