Wasanni

Wasanni

Barcelona ka iya sayen dan wasa duk da an rufe kasuwar

Jinya mai tsawo da Ousmane Dembele da Luis Suarez za su yi ce ta tsunduma Barcelona cikin neman dan wasan gaba duk da cewa, an rufe kasuwar saye da mu

Kano Pillars ta yi wasa 13 ba tare da an ci ta ba

Kungiyar Kwallon Kafa ta Kano Pillars ta doke Adamawa United da ci 2-0 a wasan mako na 18. Hakan ya sa Pillars ta yi wasa 13 a jere ba tare da an doke

Joseph Yobo ya zama Mataimakin Kocin Super Eagles

Hukumar Kwallon Najeriya, NFF ta zabi tsohon dan wasan Najeriya, kuma tsohon kyaftin din kasar, Joseph Yobo a matsayin Mataimakin Kocin ’yan kwallon N

Yadda gasar Firimiyar Najeriya ke gudana a bana

A ranar Lahadin da ta gabata ce aka fafata wasa na 18 a gasar Firimiya ta Najeriya ta bana, duk da cewa akwai kungiyoyin da suke da kwantan wasanni da

Sai da na rage albashi domin in koma Man. United – Ighalo

Dan asalin Najeriya Odion Ighalo ya ce ya kagu ya koma Manchester United, domin tun yana yaro yake son kungiyar, wanda hakan ya sa ya rage albashinsa