Wasanni

Wasanni

Bruno Fernandes ya amince ya koma Manchester United

Dan wasan Portugal da kungiyar Sporting CP, Bruno Fernandes ya amince da tayin Manchester United. Dan wasan ya amince zai koma Man U a kan kudi Fam mi

Zaratan ’yan kwallon Najeriya da suke wakiltar wasu kasashe

Idan ana maganar fitar da zaratan matasan ’yan kwallon kafa a duniya, Najeriya ba kanwar lasa ba ce, domin idan ba ta zo ta daya ba za ta kasance a ci

Yadda Kasuwar ’Yan kwallo ta Janairu ke ci

A ci gaba da cinikin ’yan wasan kwallon kafa da ka bude a wannan wata, kungiyoyin kwallon kafa na ci gaba da fafutikar saye ko karbar aron ’yan  wasa

Matashin dan kwallon Ingila ya amince ya wakilci Njeriya

Matashin dan wasan Ingila wanda asalinsa dan Najeriya ne, Lookman Ademole ya amince ya ajiye kasar Ingila domin ya wakilci Najeriya. Dan wasan ya waki

Zaratan matasan ’yan kwallon Najeriya da tauraronsu ya dusashe cikin sauri

Kamar yadda Hausawa ke cewa, idan ana dara a kan fidda uwa. Haka ma a kullum idan ana batun fitar da zaratan matasan ’yan kwallon kafa a duniya, Najer