Wasanni

Wasanni

Kobe Bryant da ‘yarsa sun mutu a hadarin jirgin sama

Fitaccen dan wasan kwallon kwando Ba’amurke Kobe Bryant na daga cikin mutane tara da jirgin helokofta da suke ciki ya yi hadari a birnin Calabas

Kasuwar ‘yan wasan Turai: Bale zai iya komawa Tottenam, Chelsea na son Cavani

Real Madrid ta shirya tsaf domin tattauna komawar Gareth Bale mai shekara 30 zuwa Tottenham amma tana fargabar kulla kowace irin yarjejeniya, a cewar

Gobe za a gwabza wasa tsakanin Real Madrid da Sebilla, jibi kuma Liberpool da Man United

A ci gaba da fafatawa a Gasar La-Liga ta Spain mako na 20 a gobe Asabar ake sa ran za a gwabza wasa a tsakanin kulob din Real Madrid da na Sebilla. Wa

Leicestery City za ta hana Ndidi buga wa Super Eagles kwallo

Rahotannin da ke fitowa daga kulob din Leicester City na Ingila sun nuna akwai yiwuwar mahukunta kulob din su hana Wilfred Ndidi dan asalin Najeriya b

Tsohon dan kwallon Turkiyya ya zama dan tasi

Tsohon dan kwallon Inter Milan da ke Italiya da Galatassarary da ke Turkiyya da kuma Blackburn Robers da ke Ingila Hakan Sukur ya koma tukin tasi a Am