Wasanni

Wasanni

Sadio Mane ne gwarzon dan kwallon kafa na Afirka na 2019

Dan wasan Senegal, Sadio Mane ya samu nasarar lashe kyautar gwarzon dan kwallon kafa na Afirka na shekarar 2019. Mane mai taka leda a Liverpool ya yi

Bahagon ’Yan sanda ya ci kyautar mota bayan doke Ebola a damben Abuja

Bahagon ’Yan sanda daga bangaren Arewa ya lashe kyautar mota a gasar dambe na Ali Zuma da ya gudana a ranar Lahadin da ta gabata a garin Deidei Abuja.

Liverpool tana zawarcin dan kwallon Najeriya Victor Osimhen

Kulob din Liverpool da ke Ingila ya kammala shirin sayen dan kwallon Najeriya Victor Osimhen kamar yadda kocin kulob din Jurgen Klopp ya sanar  a rana

Kanu Nwanko ya yi rashi

Tsohon Kyaftin din Kungiyar Kwallon Kafa ta Super Eagles, Nwankwo Kanu ya yi rashin daya daga cikin wadanda ke jinya a asibitinsa na kula da masu mats

’Yan wasan da za su canja sheka a Janairun nan

A watan Janairun nan ne za a bude kasuwar saye da sayar da ’yan kwallon kafa a Nahiyar Turai. A lokacin ne wasu kungiyoyi za su fitar da makudan kudi