Gobe za a bayyana Gwarzon Dan Kwallon Afirka na bana
A gobe Talata ake sa ran Hukumar Kwallon Kafa ta Nahiyar Afirka (CAF) za ta sanar da Gwarzon Dan Kwallon Afirka na bana. Za a yi bikin ne a Masar inda
Wasanni
A gobe Talata ake sa ran Hukumar Kwallon Kafa ta Nahiyar Afirka (CAF) za ta sanar da Gwarzon Dan Kwallon Afirka na bana. Za a yi bikin ne a Masar inda
Mai horar da ’yan wasan kwallon kafa na kungiyar Gombe United, Aliyu Zubairu, ya koka kan yadda wadansu korarrun shugabanin kungiyar ke tsoma baki da
A ranar Asabar da ta gabata ce ’yan sanda suka kama Ted Terry mahaifin tsohon Kyaftin din kulob din Chelsea John Terry saboda cin mutuncin da ya yi wa
Rahotanni sun ce tsohon kocin kasar Togo dan asalin Brazil, Antonio Dumas ya rasu. Ya rasu ne a wani asibiti da ke Conakry a kasar Guinea lokacin da
Kungiyar kwallon kafa ta Enyimba da ke garin Aba na Jihar Abia ta kori mai horar da ’yan wasanta, Usman Abdallah. Ita dai Enyimba ita ce ke rike da ka