Wasanni

Wasanni

Zuma ta tarwatsa ’yan kwallo a Tanzaniya

Kudajen zuma sun tarwatsa ’yan kwallo da alkalan wasa da kuma magoya baya a filin wasa da na  Uhuru Stadium da ke Dares- Salam a kasar Tanzaniya a ran

Arsenal za ta sayi Ndidi kan Naira Biliyan 18.6

Rahotannin da ke fitowa daga kungiyar kwallon kafa ta Arsenal da ke Ingila sun ce kungiyar ta shirya tsaf don ta sayi dan kwallon Najeriya Wilfred Ndi

Mayweather ya saya wa ’yarsa motar Naira miliyan 70 goron Kirsimeti

Tsohon dan damben boksin dan asalin Amurka Floyd Mayweather a ranar Litinin da ta wuce ya saya wa ’yarsa Iyanna mota kirar Marsandi samfurin AMG G63 d

Ancelotti ya zama Kocin Everton

A ranar Litinin da ta wuce ce kafar watsa labarai ta Naija News ta ruwaito  cewa kulob din Everton da ke Ingila ya dauki Carlo Ancelotti a matsayin sa

Jibi Arsenal za ta hadu da Chelsea

A ci gaba da gasar Firimiya ta Ingila a jibi Lahadi ake sa ran za a yi Karon-Battar Birnin Landan a tsakanin kulob din Arsenal da Chelsea. Wasan zai g