Miji da mata sun cinye gasar tseren Yaki da Cin Hanci da Rashawa
A bana Emmanuel Gyang da matarsa Deborah Pam Badung sun zamo zakarun gasar tsere ta maza da mata ta Yaki da Cin Hanci da Rashawa kashi na biyu da aka
Wasanni
A bana Emmanuel Gyang da matarsa Deborah Pam Badung sun zamo zakarun gasar tsere ta maza da mata ta Yaki da Cin Hanci da Rashawa kashi na biyu da aka
A ci gaba da fafatawa a gasar Firimiya ta Ingila a jibi Lahadi ake sa ran za a yi gumurzu tsakanin kulob din Arsenal da na Man City a wasa karo na 17.
A ranar Litinin da ta gabata ce Hukumar Kwallon Kafa (FA) ta Ingila ta fitar da jadawalin gasar cin Kofin Kalubale ta Kasar. Jadawalin ya nuna za a yi
Hukumar Kwallon Kafa ta Duniya (FIFA) ta bayyana niyyarta ta gina akalla filin wasa daya na zamani a kowace kasa da ke Nahiyar Afirka. Shugaban Hukuma
A ranar Litinin da ta wuce ce wata mujalla da ake wallafawa a Faransa da ke shirya Gasar Gwarzon Dan Kwallon Duniya kowace shekara da aka fi sani da