Wasanni

Wasanni

Gobe Sakandaren Sojoji ta NMS za ta kammala makon wasanni

A gobe Asabar za a kammala makon wasanni na Makarantar Sakandaren sojoji ta NMS karo na uku. Makon wasannin, wanda aka fara a ranar Litinin da ta gaba

Boksin: Anthony Joshua ya lashe kambun damben duniya

Anthony Joshua dan asalin Najeriya ya zama zakaran damben boxing na duniya ajin masu nauyi a karo na biyu bayan ya doke Andy Ruiz Jr dan kasar Mexico

Mourinho na zawarcin dan kwallon Najeriya Bictor Osimhen

Sabon kocin Tottenham da ke Ingila, Jose Mourinho ya bayyana sha’awarsa ta sayo dan kwallon Najeriya Bictor Osimhen da zarar an bude kasuwar ’yan kwal

Makarantar Sakandaren Sojoji ta NMS Karo tana gudanar da makon wasanni

A gobe Asabar za a kammala makon wasanni na makarantar sakandaren sojoji ta NMS Karo na uku. Makon wasannin wadda aka fara a ranar Litinin wanna makon

Enugu Rangers ta kori mai horar da ’yan wasanta, Koci Ugwu bayan da ta sha kashi a hannun Akwa Starlets

Ranar Lahadin da ta gabata ne masu ruwa da tsaki a kungiyar kwallon kafa ta Enugu Rangers suka sallami Kocin kungiyar mai suna Benedict Ugwu tare da d