Wasanni

Wasanni

Zakaran Kwallon Afirka: CAF ta bayyana ’yan kwallon da za su fafata  a bana

Hukumar Kwallon Kafa ta Afirka (CAF) ta sanar da sunayen ’yan kwallo 30 da za su fafata a gasar Gwarzon Dan Kwallon Afirka ta bana. Hukumar ta sanar d

La-Liga:  Jibi za a kece raini tsakanin Atletico Madrid da Barcelona

A jibi Lahadi ake sa ran za a yi wasa mafi zafi a wannan mako a gasar La-Liga ta Spain karo na 14.  Wasan zai gudana ne a tsakanin kulob din Atletico

Alfijirin kakar wasa mai zuwa ya fara bayyana

Kafar labarai ta BBC ta  ce shuwagabannin kulob din Arsenal sun ce za a sha wahala kafin a iya shawon kan manyan ’yan wasan kungiyar, matukar Unai Eme

Manajojin kwallo 10 da suka fi daukar albashi

Wani bincike da kafar watsa labarai ta NaijaNews ta buga a shafin intanet ta bayyana masu horarwa 10 da suka fi daukar albashi a sassan duniya. Ta yi

Kungiyar kwallon kafa ta Sabon sara Academy ce ta dauki kofin Murtala Suya

A karshen makon da ya gabata ne aka kammala gasar wasan kwallon kafa ta Kofin Murtala Suya a Jihar Kano inda Kungiyar Sabon Sara Academy ta lallasa ta