Wasanni

Wasanni

Kano za ta gudanar da bikin karrama ’yan wasan Arewa

Za a gudanar da bikin karrama masu harkar wasanni na  Arewa na Prestigious Awards  kashi na biyu a Jihar Kano. Shugabannin kungiyar da ke shirya bikin

Firimiyar Najeriya: Lobi Stars ta yi wa Kano Pillars  1-0

Kungiyar Kwallon Kafa ta Kano Pillars ta sha kunya a hannun Lobi Stars ta Benuwai bayan da ta biyo ta har gida ta mata ci daya main ban haushi a gasar

An nada Jose Mourinho a matsayin kocin Tottenham

An nada Jose Mourinho a matsayin sabon kocin Tottenham inda ya maye gurbin Mauricio Pochettino wanda aka kora daga kan mukamin a ranar Talata. Tsohon

Najeriya ta lallasa Lesotho har gida

Kungiyar Kwallon Kafa ta Kasa Super Eagles ta lallasa takwararta ta kasar Lesotho da ci 4-2 a wasan neman gurbin zuwa gasar cin Kofin Afirka da za a y

Gasar Firimiya: Gobe za a shawo ta tsakanin Man City da Chelsea

A ci gaba da fafatawa a gasar rukuni-rukuni ta Ingilia da aka fi sani da gasar Firimiya, a gobe Asabar za a yi wasa mafi zafi a wannan mako. Wasan kar