Wasanni

Wasanni

Dalilin da ya sa aka canja ni a wasa biyu – Ronaldo

Dan kwallon Fotugal da kulob din Jubentus na Italiya Cristiano Ronaldo a ranar Litinin da ta wuce ya bayyana dalilin da ya sa kocin Jubentus Maurizio

Kocin Eagles Rohr da NFF sun sa zare

A ranar Litinin da ta wuce ne aka yi musayar yawu a tsakanin kocin kungiyar kwallon kafa ta Super Eagles Gernot Rohr da Shugaban Hukumar NFF Amaju Pin

Mandzukic zai koma Manchester United

Rahotanni da ke fitowa daga kulob din Jubentus na Italiya sun ce dan kwallonsu  Mario Mandzukic ya kammala shirin komawa kulob din Manchester United d

Jadawalin Gasar Firimiya ta Ingila a wannan mako:

Asabar 23 ga Nuwamba: West Ham United da Tottenham Hotspur  12:30 na rana Arsenal  da Southampton 3:00 na rana Bournemouth  da  Wolberhampton Wanderer

Henry ya zama kocin Monreal Impact na Amurka

Tsohon Kyaftin din kulob din Arsenal da ke Ingila Thierry Henry ya zama kocin kulob din Monreal Impact da ke Amurka.  Henry ne da kansa ya sanar da ha