Wasanni

Wasanni

Abin da ya sa nake samun nasarori a kwallon kafa – Yusuf Chaki

Yusuf Yahaya Alasan da aka fi sani da Chaki shi ne Kyaftin din Kungiyar Kwallon Kafa ta Gombe United, a hirarsa da Aminiya ya bayyana yadda ya fara wa

A gagauta zaben kungiyar masu horar da ’yan wasan kwallon kafa ta Karamar Hukumar Lafiya – Yusuf

An yi kira ga shugabannin Kungiyar Masu Horar da ’Yan Wasan Kwallon Kafa ta Kasa a Jihar Nasarawa su gaggauta  gudanar da zaben shugabannin kungiyar n

Ministan Wasanni zai mayar da ’yar boksin mai  shekara 8  ’yarsa

Ministan Matasa da Wasanni Mista Sunday Dare ya bayyana niyyarsa ta mayar da wata yarinya ’yar shekara 8 mai suna Shekinah da ke wasan damben boksin 

Dangote zai gyara filin wasan MKO Abiola da ke Abuja

Ministan Matasa da Bunkasa Wasanni, Mista Sunday Dare a  ya ce attajirin Afirka Alhaji Aliko Dangote zai dauki nauyin gyara filin wasa na kasa da ke A

David Villa ya yi ritaya daga kwallon kafa

Tsohon dan kwallon Spain da FC Barcelona David Villa a shekaranjiya Laraba ya sanar da yin ritaya daga buga kwallon kafa. Ya yi ritayar ce a lokacin d