Wasanni

Wasanni

Arsenal za ta ɗauki ɗan ƙwallon Brentford Christian Norgaard

Arsenal za ta ɗauki ɗan wasan na tawagar Denmark mai shekara 31 kan £10m.

Leeds ta ɗauki ɗan bayan Udinese Jaka Bijol

Bijol ya shafe kaka uku a yana taka wa Udinese leda a gasar Serie A, inda ya haska a wasanni 95.

Dortmund ta yi canjaras da Fluminense a Club World Cup

Dortmund za ta yi fatan samun nasara a wasan gaba da za ta fafata da kungiyar Mamelodi Sundowns ta Afirka ta Kudu.

Palermo ta ɗauki Filippo Inzaghi

Palermo ta biya Pisa kusan dala miliyan 1.1 wajen ɗaukar Inzaghi.

Leroy Sane ya koma Galatasaray

Kungiyar ta Turkiyya ta dauki dan wasan ne kyauta bayan kwantaraginsa ya kare a Munich.