Wasanni

Wasanni

Gobe za a fara Gasar Cin Kofin Duniya na U-17

A gobe Asabar idan Allah Ya kai mu za a fara Gasar Cin Kofin Duniya na Matasa ’Yan Kasa da shekara 17 a Brazil.  Gasar wacce ke gudana duk bayan sheka

Madrid ta fara zawarcin dan kwallon Najeriya Chukwueze

Rahotanni daga kulob din Real Madrid da ke Spain sun ce kulob din ya fara yunkurin sayo dan kwallon Najeriya Samuel Chukwueze da yanzu ke buga kwallo

Dalilin da na daina yi wa Eagles kwallo – Mikel Obi

Tsohon Kyaftin din Kungiyar Kwallon Kafa ta Kasa Super Eagles, John Obi Mikel ya bayyana dalilin da ya sa ya daina buga wa kungiyar kwallo. Mikel ya y

Kasashen da suka taba lashe Gasar U-17

  2017        Ingila 2015        Najeriya 2013        Najeriya 2011        Meziko 2010        Switzerland 2007        Najeriya 2005        Meziko

La-Liga:  An sanya ranar da Barcelona da Madrid za su kara

A ranar Talatar da ta gabata ce Hukumar Kwallon Kafa ta Spain ta bayyana sabuwar ranar da kungiyar kwallon kafa na FC Barcelona da takwararta Real Mad