Wasanni

Wasanni

Siasia ya nemi taimako, bayan mahaifiyarsa ta shafe kwana 70 a hannun masu garkuwa

Tsohon Kocin Kungiyar Kwallon Kafa ta Kasa Samson Siasia ya nemi Gwamnatin Tarayya ta taimake shi wajen kokarin da yake yi na kubutar da mahaifiyarsa

Dan kwallon Najeriya Chukwueze ya sayi motar Naira miliyan 98

Dan kwallon Kungiyar Super Eagles ta Najeriya da yanzu yake wasa a kulob din Billareal na Spain, Samuel Chukwueze ya sayi motar da aka kiyasta kudinta

Messi ya zama Zakaran Kwallo na Duniya karo na 6

A ranar Litinin da ta wuce ne Hukumar Kwallon Kafa ta Duniya (FIFA) ta bayyana Lionel Messi na kasar Ajantina kuma dan kwallon FC Barcelona da ke Spai

La-Liga: Gobe za a yi Karon-Battar Madrid

A gobe Asabar idan Allah Ya kai mu za a gwabza a tsakanin kulob din Atletico Madrid da na Real Madrid a gasar La-Liga ta Spain a wasan da ake kira da

United ta shiga zawarcin Mandzukic da Dembele

Kocin Manchester United na Ingila Ole Gunnar Soljksjear ya ce shirye-shirye sun yi nisa wajen sayo ’yan kwallon gaba a watan Janairu mai zuwa idan aka