Wasanni

Wasanni

Talata za a fara Gasar Zakarun Turai

Shekara kwana, kamar yadda masu iya magana kan fadi.  A ranar Talata mai zuwa 17 ga Satumba za a fara Gasar Zakarun kulob na Turai.  Idan za a tuna a

Gwamnatin Sakkwato ta fara mantawa da mu – ’Yan gudun hijira

Gwamnatin Jihar Sakkwato ta yi kokari sosai har ta samu yabo daga ’yan gudun hijirar da suka baro kauyukansu sakamakon matsalar tsaro a yankunan, wadd

A shirye nake in kai Kano Pillars zuwa Nes Lebul – Surajo Yahaya

Sabon Shugaban Kungiyar Kwallon Kafa ta Kano Pillars, Alhaji Surajo Shu’aibu Yahaya, ya ce yana da burin mayar da kungiyar ta zama daya daga cikin kun

Abin da ya sa na koma Ifeanyi Ubah – Abdullahi Abubakar

Matashin dan wasa kwallon kafar nan, Abdullahi Abubakar ya bayyana dalilinsa na amincewa da sanya hannu a kwantiragi da kungiyar Ifeanyi Ubah ta Jihar

Maroko 2019: Gwamnatin Tarayya ta yi wa ’yan wasa ruwan Dala

A ranar Talatar da ta wuce a Abuja, Gwamnatin Tarayya ta hannun Ma’aikatar Matasa da Wasanni ta saka wa ’yan wasan da suka nuna bajinta a Gasar Wasann