Wasanni

Wasanni

Ƙwazo da juriya suka sa na zura ƙwallaye 10 a wasanni 10 – Mane

Sadeeƙ, wanda kamar sauran ‘yan wasa ya fara buga ƙwallon ne a cikin unguwa kafin daga bisani ya fara buga wa ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Togo da ke Ungu

Tottenham ta lashe Gasar Europa bayan doke Manchester United

Tottenham Hotspur ta shafe shekaru 17 rabon ta da ta ɗauki kofi sai a bana.

Ainihin abin da ya faru da ɗan wasan Nijeriya Taiwo Awoniyi

Yana daga cikin tawagar Nijeriya da ta yi nasara kan Libya a wasan neman gurbin gasar Kofin nahiyar Afirka ta 2025.

Crystal Palace ta lashe kofin FA na farko a tarihinta

Palace ta lashe kofin bayan doke Manchester City da ci ɗaya mai ban haushi.

Gwamnatin Katsina za ta gina birnin dawakai na farko a Afirka

Sabon birnin Dawakan na zamani zai kunshi manyan wuraren gudanar da bikin Daba, filayen tseren dawaki, makarantar horar da wasannin dawaki da sauransu