Wasanni

Wasanni

Bictor Moses ya fara wasa da kafar dama a Turkiyya

Rahotanni daga Turkiyya sun ce tsohon dan kwallon Super Eagles, Bictor Moses ya fara wasa da kafar dama a gasar rukuni-rukuni na Turkiyya inda a karsh

Bashir na kungiyar Enyimba ya murmure don tunkarar Rahimo

Dan wasan gaba na kungiyar wasan kwallo kafa ta Enyimba International, Abdurrahman Bashir ya warke sarai daga ciwon kokon gwiwar da ya samu wanda ya h

Dembele zai shafe mako biyar yana jinya

Rahotanni daga kulob din FC Barcelona da ke kasar Sifen sun ce dan kwallon gaba a kulob din Ousmane Dembele ya ji rauni a cinyarsa ta hagu wanda hakan

Sai da na ba yarinyar da ta yi mini kazafin fyade Naira miliyan 136 kafin ta yi shiru – Ronaldo

Fitaccen dan kwallon kafar nan na duniya Cristiano Rodaldo ya ce sai da ya biya yarinyar da ta yi masa kazafin  fyade zunzurutun kudi har Dala dubu 37

Gerrard ya yaba kwazon Aribo dan wasan da Super Eagles ta gayyata

Kocin Kungiyar Kwallon Kafa ta Rangers ta kasar Scotland, Steben Gerrard ya yaba kwazon Joe Aribo a wasansu da kungiyar East Fife wanda Rangers din ta