Wasanni

Wasanni

FIFA ta haramtawa Siasia shiga harkar wasanni

Hukumar kwallon kafa ta duniya FIFA ta dakatar da tsohon kocin Najeriya Samson Siasia saboda samunsa da laifin yin magudin wasa tare da karbar cin han

Super Eagles za ta yi wasan sada zumunta da Ukraine

Kungiyar Kwallon Kafa ta Kasa, Super Eagles za ta kece raini da takwararta ta kasar Ukraine a wasan sada zumunta a ranar Talata 10 ga Satumba mai zuwa

Za a fara gasar Polo ta Kasa ta bana a Katsina

Kungiyar Wasan Kwallon  Polo ta Katsina za ta bude kakar wasa ta bana  a ranar 24 ga Agustan nan  a Katsina. Shugaban Kungiyar kuma Danmadamin Katsina

Serena Williams ta kamu da ciwon baya a daidai lokacin da take buga wasan karshe

Shahararriyar ’yar wasan kwallon Tennis ta duniya da ke Amurka Serena Williams ta kamu da ciwon baya a daidai lokacin da take yin wasan karshe da wata

NFF ta karrama Samuel Okwaraji bayan shekara 30 da rasuwarsa

Hukumar Kwallon Kafa ta Kasa (NFF) a ranar Litinin da ta wuce ta tuna da tsohon dan kwallon Green Eagles (Super Eagles a yanzu) Samuel Okwaraji wanda