Wasanni

Wasanni

Kofin AITEO:  Yadda Pillars ta zama zakara bayan shekara 66

A ranar Lahadi 28 ga Yulin da ya gabata ne kulob din kwallon kafa na Kano Pillars da ake wa lakabi da (Sai Masu Gida) ya samu nasarar lashe Kofin Kalu

Kano Pillar ta kara daga martabar Arewa – Alhaji Salisu Yaro

Alhaji Salisu Yaro shi ne Jami’in Kula da Jin Dadin ’Yan Wasan Kano Pillars. A hirarsa da Aminiya ya nuna jin dadinsa game da lashe Kofin Kalubale na

AFCON 2019:  Otedola ya cika alkawarin Dala dubu 25 da ya yi wa Super Eagles

Fitacccen dan kasuwar nan Mista Femi Otedola a ranar Talatar da ta wuce ya cika alkawarin da ya yi wa kungiyar kwallon kafa ta Super Eagles na ba su k

Moses Simon ya bude cibiyar horar da matasa kwallo a Kaduna

A ranar Asabar da ta gabata ce dan kwallon gaba na kungiyar kwallon kafa ta Najeriya, Super Eagles, Moses Simon ya bude wata cibiyar horar da matasa k

FIFA ta zabi ’yan kwallo 10 da za su fafata a Gasar Gwarzon Dan Kwallon Duniya na bana

A shekaranjiya Laraba ce Hukumar Kwallon Kafa ta Duniya (FIFA), ta zabi ’yan kwallo 10 da za su fafata a Gasar Gwarzon Dan Kwallon Duniya ta Bana. Dag