Wasanni

Wasanni

Shekara 10: Me ya sa Kofin Zakarun Turai ya gagari Barcelona?

Shekaru 10 ke nan Barcelona ba ta sa hannu a kan Kofin Zakarun Turai ba.

Za a faɗaɗa Gasar Kofin Duniya ta Mata zuwa ƙasashe 48 — FIFA

FIFA ta ce ta ɗauki matakin ne saboda yadda gasar ke ci gaba da samun karɓuwa da farin jini.

Inter Milan ta kori Barcelona daga Gasar Zakarun Turai

Frattesi ne ya ci wa Inter Milan ƙwallon da ya ba ta nasara.

Wa zai cire wa Real Madrid kitse a wuta?

A yau Lahadi, Madrid za ta fafata da Celta a Santiago Bernabeu a wasan mako na 34 a gasar La Liga.

Yadda ta kaya a wasannin kusa da na ƙarshe na Gasar Zakarun Turai

A wannan Larabar ce kuma za a yi karon batta tsakanin Inter Milan da Barcelona.