Wasanni

Wasanni

An naushe dan damben boksin ya mutu

Maxim Dadashev, dan damben boksin dan asalin Rasha ya mutu jim kadan bayan ya sha haushi a wajen Puerto Rico’s Subreil Matias a damden da suka fafata

An fara gasar kwallon kafa na Magajin Garin Jama’a

A ranar Larabar da ta gabata aka fara gasar kwallon kafa na zaman lafiya na Magajin Garin Jama’a inda za a fafata a tsakanin kulob-kulob 16 da ke ciki

Gareth Bale zai rika karbar albashin Naira miliyan 471 a mako

Rahotanni da ke fitowa daga Sifen sun ce dan kwallon Real Madrid, Gareth Bale ya amince da tayin wani kulob din Jiangsu Suning na kasar China ya yi ma

Club Brugge ya taya dan kwallon Super Eagles Naira biliyan 2

Rahoton da jaridar labaran wasanni ta Complete Sport ta kalato ya nuna kulob din Club Brugge da ke Beljiyam ya taya dan kwallon Super Eagles, Paul Onu

Kotu ta wanke Ronaldo daga zargin cin zarafin wata budurwa

A ranar Talatar da ta wuce ce wata kotu a Amurka ta wanke shahararren dan kwallon Fotugal Cristiano Ronaldo daga tuhumar da ake yi masa ta cin zarafin