An sake yin garkuwa da mahaifiyar Siasia
Mutanen da ake zargin masu garkuwa da mutane ne sun sake yin garkuwa da mahaifiyar tsohon Kocin Super Eagles Samson Siasia a gidanta a Jihar Bayelsa.
Wasanni
Mutanen da ake zargin masu garkuwa da mutane ne sun sake yin garkuwa da mahaifiyar tsohon Kocin Super Eagles Samson Siasia a gidanta a Jihar Bayelsa.
A ranar Litinin da ta gabata ce Shugaban Hukumar Kwallon Kafa ta Najeriya (NFF) Mista Amaju Pinnick ya tabbatar wa manema labarai cewa hukumarsa ba ta
Wasan da Najeriya ta yi da kasar Tunisiya, Najeriya ta samu nasarar kai mataki na uku bayan ta yi wa Tunusiya ci daya mai ban haushi.
A shekaranjiya Laraba ce kungiyar kwallon kafa ta Super Eagles ta Najeriya ta lallasa Afirka ta Kudu da ci 2-1 a wasan Kwata-Fainal a gasar cin Kofin
A karon farko a cikin shekara 13 kasar Senegal ta kai matakin Semi Fainal a gasar cin Kofin Afirka. Dan kwallonsu Gueye ne ya jefa kwallo daya tilo a