Wasanni

Wasanni

Okereke dan kwallon U-23 ya sanya hannu a kwantaragin Naira biliyan 3 a Beljiyam

Dabid Okereke dan kwallon Najeriya na Kulob din U-23 ya samu nasarar sanya hannu  a kulob din Club Brugge na Beljiyam kan kwantaragin shekara 4 a kan

Barcelona ba ta cire rai kan batun Neymar da Griezmann ba – Bartomeu

A shekaranjiya Laraba ce Shugaban Kulob din FC Barcelona da ke Sifen, Josep Maria Bartomeu ya fada wa manema labarai cewa har yanzu kulob din bai cire

AFCON 2019: ’Yan Ghana sun ci mutuncin Alkalin da ya hura wasansu da Tunisiya

Jim kadan bayan Tunisiya ta doke Ghana a bugun fanareti a gasar cin Kofin Afirka a ranar Litinin da ta wuce ne magoya bayan kungiyar Black Stars ta Gh

Diego Costa zai koma Ingila

Rahotanni da ke fitowa daga Sifen sun ce tsohon dan kwallon Chelsea da yanzu haka yake wasa a Atletico Madrid, Diego Costa ya fara yunkurin sake komaw

Dabi Alonso ya zama kocin matasa a Real Sociedad

Tsohon dan kwallon kulob din Liberpool da ke Ingila da Real Madrid da ke Sifen da kuma Bayern Munich da ke Jamus Dabi Alonso ya zama kocin matasa a ku