Wasanni

Wasanni

Suarez ya koma Celta Bigo

Dan kwallon tsakiya a kulob din FC Barcelona na Sifen, Denis Suarez ya canja sheka zuwa kulob din Celta Bigo da ke Sifen. Kamar yadda rahotanni suka t

Arsenal ta sayi dan shekara 18 daga Brazil

Kungiyar kwallon kafa ta Arsenal da ke Ingila ta bayar da sanarwar kulla yarjejeniya da wani matsahi dan shekara 18 mai suna Gabreil Martinelli dan as

Najeriya ta kai zagaye na biyu

A shekaranjiya Laraba ce Kungiyar Kwallon Kafa ta Najeriya, Super Eagles ta haye zagaye na gaba bayan ta ci kasar Guinea da ci daya mai ban haushi. Wa

…Masar ta bi sahun Najeriya wajen kai wa zagaye na biyu

A shekaranjiya Laraba kasar Masar ta bi sahun Najeriya a kasashen da suka fara kaiwa wasan zagaye na biyu a gasar cin Kofin Afirka da yanzu haka ke gu

Dan kwallon Najeriya ya suma saboda tsananin zafi

A ranar Juma’ar da ta wuce ce daya daga cikin ’yan kwallon Najeriya, Super Eagles Samuel Kalu ya yanke jiki ya fadi a sume yana tsakiyar kwallo saboda