Wasanni

Wasanni

Dan kwallon Najeriya ya suma saboda tsananin zafi

Dan kwallon gaban Kamaru Joel Tagueu ya kamu da ciwon zuciya kuma tuni mahukunta kulob din suka mayar da shi gida don a yi masa jinya. A binciken da d

Mai kama da Messi ya karyata yin lalata da ’yan mata 23

A ranar Talatar da ta gabata ce Reza Parastesh, dan asalin Iran wanda ya yi kama da dan kwallon FC Barcelona Lionel Messi, ya musanta labarin da ke ya

Neymar zai fara yajin aiki a PSG

Shahararren dan kwallon Brazil da yanzu haka yake buga wa kulob din Paris Saint Germain (PSG) na Faransa kwallo, Neymar ya ce zai shiga yajin aiki mud

Madrid ta sanya Dani Ceballos a kasuwa

A ranar Talatar ce kulob din Real Madrid da ke Spain ya sanya dan kwallon tsakiyarsa Dani Ceballos a kasuwa. Kulob din ya sanya farashin Fam miliyan 4

An fara gasar damben Kofin Ganduje

Gwamnatin Jihar Kano ta nanata aniyarta ta  bunkasa harkar wasannin gargajiya a fadin jihar. Gwamna Abdullahi Umar Ganduje ne ya bayyana haka lokacin