Wasanni

Wasanni

Afcon 2019: Najeriya ta lallasa Guinea 1-0

Wannan nasarar da Najeriya ta samu ya sa ta zama ta farko da ta kai zagayen gaba a gasar cin kofin Nahiyar Afirka ‘Afcon 2019’ da ake yi a kasar Masar

Afcon 2019: Wasan Najeriya da Guinea, Najeriya ta ci 1

‘Yan wasan kafan Najeriya na Super Eagles na fafatawa da kasar Guinea a wasan rukunin B da ake yi a filin wasa na Alexandria da ke Masar a gasar cin k

Afcon 2019: Najeriya ta lallasa Burundi da ci 1

Tawagar kwallon kafa ta Najeriya Super Eagles ta samu maki uku a wasan farko na rukuni na biyu, bayan da ta doke Burundi 1-0.

Abin da ya sa Najeriya za ta iya lashe Kofin Afirka na bana – Pascal

Mista Patrick Pascal (MON),  tsohon dan kwallon Super Eagles ne kuma yanzu haka mamba ne a Kwamitin Kula da Tsare-Tsaren Kungiyar a Hukumar Kwallon Ka

Yau za a fara gasar cin kofin Afirka karo na 32

A yau Juma’a ce ake sa ran za a fara fafatawa a gasar cin Kofin Afirka karo na 32. An fara gasar ce tun a 1957 kimanin shekara 52 da suka wuce.  Tun d