Wasanni

Wasanni

France 2019:  Super Falcons ta farfado bayan ta lallasa Korea Republic

A shekaranjiya Laraba  kungiyar kwallon kafa ta Super Falcons ta yi abin kirki bayan ta lallasa takwararta ta Korea Republic da ci 2-0 a ci gaba da fa

Watakila Mourinho ya sake zama kocin Chelsea a karo na uku

Rahotanni da ke fitowa daga kulob din Chelsea da ke Ingila sun nuna akwai yiwuwar tsohon kocinsu Jose Mourinho ya sake horar da kulob din a karo na uk

Guragu sun yi wasan sada zumunta a ranar Sallah

A ranar Sallah karama da ta gabata ce kungiyar kwallon kafa ta guragu ta shirya wasan sada zumunta ga wadansu kungiyoyin kwallon kafa na guragu da ke

Torino ta sayi dan kwallon Najeriya Ola Aina a kan Naira Biliyan 4

Kulob din Torino da ke wasa a gasar rukuni-rukuni ta  Italiya da aka fi sani da Serie A ta saye dan kwallon Najeriya Super Eagles Ola Aina daga kulob

Ana tuhumar Okocha da laifin mallakar kudin haramun

Tsohon Kyaftin din kungiyar kwallon kafa ta Super Eagles Austin Jay-Jay Okocha yana fuskantar tuhuma a wata kotu da ke Abderdeen a kasar Sukotland sab