Wasanni

Wasanni

Anthony Joshua ya sha kashi a damben boksin

A gasar damben boksin da aka gudanar a karshen makon jiya a Amurka, Andy Ruiz dan asalin Meziko ya samu nasarar doke Anthony Joshua dan asalin Najeriy

Tsohon dan kwallon Brazil ya musulunta

Rahotanni da ke fiowa daga Saudiyya sun nuna tsohon dan kwallon Brazil Sergio Ricardo wanda aka fi sani da Nebes ya Musulunta a Larabar makon jiya a k

Zakarun kulob na Turai:  Gobe za a yi wasan karshe a tsakanin Liberpool da Tottenham

A gobe Asabar idan Allah Ya kaimu za a yi wasan karshe a gasar cin kofin zakarun kulob na Turai da aka fi sani da (UEFA Champions League).  Wasan zai

Wenger ya burge ’yan kallo a wasan sada zumunta

Tsohon kocin kulob din Arsenal da ke Ingila Arsene Wenger a ranar Litinin da ta gabata ne ya burge daruruwan ’yan kallo a wani wasan sada zumunta da k

Zidane ya bayyana ’yan kwallon da Madrid za ta yi bankwana da su

Kocin Real Madrid da ke Sifen Zinedine Zidane ya shirya tsaf don sallamar wasu daga cikin ’yan wasan kulob din a bana. Daga cikin ’yan kwallon da kulo