Wasanni

Wasanni

Arsenal za ta maye gurbin City a gasar zakarun kulob na Turai

Rahotannin da ke fitowa sun nuna maiyiwuwa kulob din Arsenal ya maye gurbin kulob din Manchester City a gasar zakarun kulob na Turai (Champions League

Darren Fletcher zai zama Daraktan wasanni a kulob din Man United

Rahotanni da ke fitowa daga kulob din Manchester United na Ingila sun nuna kulob din ya fara tantance  mutanen da suka nuna sha’awarsu ta zama darakta

Ronaldo ya sayi mota mafi tsada a duniya

Rahoto ya nuna cewa shahararren dan kwallon  nan na kasar Fotugal da yake buga wa kulob din Jubentus na Italiya kwallo, Cristiano Ronaldo ya sayi wata

Messi ya gamu da fushin ’yan Barcelona

Shahararren dan kwallon FC Barcelona na Sifen Lionel Messi ya gamu da fushin wadansu daga cikin magoya bayan kulob din jim kadan bayan an tashi wasa a

United ta fara zawarcin Dybala

Rahoton da ke fitowa daga kulob din Manchester United na Ingila ya nuna mahukunta kulob din sun fara zawarcin dan kwallon Jubentus na Italiya Paulo Dy