Wasanni

Wasanni

Tsohon dan kwallon Bendel Insurance ya rasu

A ranar Litinin da ta wuce ne aka samu labarin rasuwar tsohon dan kwallon kulob din Bendel Insurance George Omokaro. Ya rasu ne a gidansa da ke Edo ba

Gasar Firimiya ta Ingila: Jibi za a yi ta ta kare

A Jibi Lahadi idan Allah Ya kai mu za a yi ta ta kare a gasar rukuni-rukuni a Ingila da aka fi sani da Firimiya.  Kawo yanzu an yi wasanni 37 saura wa

Zakarun kulob na Turai: Kwallo ta koma Ingila

A ranar 1 ga watan Yunin bana ne ake sa ran za a yi wasan karshe a tsakanin kungiyar kwallon kafa ta Liberpool da ta Tottenham dukkansu da suke Ingila

Ronaldo ya riga Messi zura kwallo ta 600 a raga

Shahararren dan kwallon Portugal, Cristiano Ronaldo a ranar Lahadin da ta wuce ya samu nasarar zura kwallonsa ta 600. Ya samu nasarar kaiwa ga wannan

Neymar ya naushi dan kallo saboda fushi

Rahotanni daga Faransa sun ce shahararren dan kwallon Brazil Neymar da yanzu  ke buga wa kulob din Paris Saint Germain (PSG) na Faransa kwallo ya naus