Wasanni

Wasanni

An kama dan kwallon Najeriya a Indiya

An kama wani dan kwallon Najeriya mai suna Ikenna da laifin safarar miyagun kwayoyi. Jami’an tsaron Indiya ne suka kama Ikenna kan safarar wata kwaya

FC Barcelona ce za ta lashe kofin Zakarun Turai – Solskjaer

A ranar Talatar da ta gabata ce kocin Manchester United da ke Ingila Ole Gunnar Solskjaer ya ce ga dukkan alamu, kulob din FC Barcelona da ke Sifen ne

Eaglets ta haye gasar cin Kofin Duniya

Kungiyar Kwallon Kafa ta ’yan kasa da shekara 17 wato Golden Eaglets a shekaranjiya Laraba ta samu hayewa zuwa gasar cin Kofin Duniya na ’Yan kasa da

Zakarun Turai:  Barcelona za ta hadu da Liberpool, Ajad kuma da Tottenham

Zuwa shekaranjiya Laraba an samu kungiyoyi hudun da suka haye matakin kusa da na karshe Semi-Fainal a gasar Zakarun Turai. Kungiyoyin da suka kai wann

Dan wasan Najeriya Taiye Taiwo ya cika shekara 34 a duniya

A yau ne tsohon dan wasan Najeriya Taiye Taiwo ya cika shekara 34 a duniya. Dan wasan yana cikin ’yan wasan Najeriya da suka dade suna taka leda a kas