Wasanni

Wasanni

Arsenal ta gasa wa Madrid aya a hannu

Mikel Merino ya zura ƙwallo ta uku a minti na 75 da take wasa.

Fulham ta doke Liverpool bayan wasa 26 a jere ba tare da rashin nasara ba

Fulham ta yi nasarar doke Liverpool da 3-2 a Craven Cottage ranar Lahadi a wasan mako na 31.

De Bruyne zai yi bankwana da Manchester City a ƙarshen kaka

De Bruyne ya buga wasanni 280 a gasar Firimiya, kuma ya ci ƙwallaye 70 da tallafin ƙwallaye 118.

Haaland zai yi jinyar mako bakwai — Guardiola

Guardiola ya ce a yanzu dai City ba ta wani ɗan wasa da zai iya maye gurbin Haaland.

Barcelona za ta yi asarar maki saboda saɓa dokar FIFA a wasanta da Osasuna

Osasuna na zargin cewa ɗan wasan baya na Barcelona, Inigo Martinez wanda ɗan asalin Sifaniya ne, bai cancanci buga wasan ba.