Wasanni

Wasanni

Dalung ya nemi majalisa ta ware wa  harkar wasanni kaso mai tsoka a kasafin kudin bana

Ministan Matasa da Wasanni Barista Solomon Dalung ya nemi Majalisar Dokoki ta Kasa  ta yi wa Allah ta ware wa bangaren wasanni kaso mai tsoka a kasafi

Mahaifiyar marigayi Okwaraji ta nemi gwamnatin tarayya ta karrama danta

Janet, mahaifiyar Samuel Okwaraji, ta yi kira ga gwamnatin tarayya ta yi wa Allah ta karrama danta Samuel da Allah Ya yi wa rasuwa a lokacin da yake b

Ronaldo ya yaba wa Zinedine Zidane

Tsohon dan kwallon kulob din Real Madrid da ke Sifen, dan asalin Fotugal, Cristiano Ronaldo, a shekaranjiya Laraba ne ya yaba wa kocin kungiyar kwallo

La-Liga:  Gobe za a gwabza a tsakanin Barcelona da Atletico Madrid

Magoya bayan Man United sun nuna fushinsu a kan Rojo da Romero A ranar Talatar da ta wuce ne magoya bayan kulob din Manchester United da ke Ingila suk

Jadawalin Gasar Firmiyar Ingila A Wannan Mako:

Juma’a 5 Ga Afrilu, 2019: Southampton  Da Liberpool 9:00 na dare Asabar 6 Ga Afrilu, 2019: Bournemouth Da Burnley 4:00 na yamma Huddersfield Town  Da