Wasanni

Wasanni

Jibi za a shawo ta tsakanin Liberpool da Tottenham

A ci gaba da fafatawa a gasar rukunin-rukuni na Firimiya na Ingila a jibi Lahadi idan Allah Ya kai mu za a yi wasa mai zafi a tsakanin kulob din Liber

Dan kwallon da ya tsira a hadarin jirgin sama ya rasu yana tsakiyar kwallo

Rafel Henzel, da ke buga wa kulob din Chapecoense na Brazil kwallo ya rasu bayan ya tsira daga hadarin jirgin sama da ya kashe fiye da mutum 70 shekar

Real Madrid ta dibar wa Gareth Bale wa’adi

A shekaranjiya Laraba ce kulob din Real Madrid da ke Sifen ya  ce ya dibar wa dan kwallon gaba na kulob din Bareth Bale wa’adin nan da karshen watan M

Barcelona ta kammala shirin sayar da Umtiti

A shekaranjiya Laraba ce kulob din FC Barcelona na Sifen ya ce ya yanke shawarar sayar da dan kwallon bayansa dan asalin kasar Faransa Samuekl Umtiti

Jadawalin wasannin mako

Gasar Firimiya ta Ingila: Asabar 30 ga Maris, 2019 Fulham Da Man City 1:30 na rana Brighton Da Southampton  4:00 na yamma Burnley  Da Wolberhampton 4: