Wasanni

Wasanni

Ba za mu yi sakaci a wasanmu da Seychelles ba – Koci Rohr

Kocin Kungiyar Kwallon Kafa ta Kasa Super Eagles, Gernot Rohr ya ce duk da cewa Najeriya ta riga ta samu gurbin shiga gasar Nahiyar Afirka, hakan ba z

UEFA ta ci tarar Cristiano Ronaldo kan murnar cin kwallo

Hukumar Kwallon Kafa ta Turai (UEFA) ta ci tarar dan wasan gaba na Jubentus, Cristiano Ronaldo saboda murnar da ya yi lokacin da ya zura kwallaye a wa

Zidane na son Sadio Mane a Real Madrid

Kocin Real Madrid Zinedine Zidane ya fara farautar dan wasan Senegal Sadio Mane na kungiyar Liberpool. Kafar labarai ta France Football ta ruwaito cew

Duk dan kwallo na sha’awar Real Madrid – Pogba

Paul Pogba ya bayyana Real Madrid a matsayin kungiyar da kowane dan wasa zai yi fatan zuwa, amma kuma ya ce yana jin dadin zamansa a Manchester United

Genoa ta karya kwarin Jubentus a gasar Seria A

A makon jiya ne kungiyar Genoa ta yi nasarar doke Jubentus da ci 2-0 a wasan mako na 28 a gasar cin Kofin Serie A, wanda shi ne karo na farko da aka d