Wasanni

Wasanni

An bude filin wasa a garin Dawakin Kudu

A ranar Litnin da ta gabata ce  Ministan Matasa da Wasanni Barista Solomon Dalung ya bude wani karamin filin wasa da ke garin  Dawakin Kudu a Jihar Ka

Chelsea ta daukaka kara ga FIFA

Kungiyar Kwallon Kafa ta Chelsea da ke Ingila ta daukaka kara ga Hukumar Kwallon Kafa ta Duniya, (FIFA) kan dakatar da ita daga sayen matasan ’yan kwa

Neymar na kwadayin Real Madrid

Dan wasan Paris St Germain (PSG) na Faransa, Neymar ya ce zai iya komawa kulob din Real Madrid da taka-leda. Dan wasan ayarin Brazil, wanda aka saya d

Ya mutu a lokacin da yake kwallon kafa

Wani abin mamaki ya faru a kasar Gabon a karshen makon jiya bayan da wani matashi dan kimanin shekara 30 mai suna Herman Tsinga ya yanke jiki ya fadi

Gasar Firimiya: Jibi za a yi gumurzu a tsakanin Arsenal da Man United

A ci gaba da fafatawa a gasar rukuni-rukuni a Ingila da aka fi sani da Firimiya, jibi Lahadi idan Allah Ya kai mu za a yi wasa mai zafi a tsakanin kun