Wasanni

Wasanni

Austeriya ta yi wa Super Falcons luguden kwallaye

A shekaranjiya Laraba ce kasar Austeriya ta yi biji-biji da kungiyar kwallon kafa ta mata ta Najeriya Super Falcons a gasar cin Kofin Kwallon Kafa na

El-Clasico:  Gobe Madrid za ta sake karawa da FC Barcelona

A gobe Asabar ake sa ran kulob din Real Madrid zai sake karawa da na FC Barcelona kwana uku kacal bayan sun hadu a gasar cin Kofin Copa del Rey mataki

Solskjaer ya kafa sabon tarihi a kulob din Man United

Kocin Manchester United, Ole Gunnar Solskjaer ya kafa sabon tarihi a shekaranjiya Laraba bayan ya samu nasara a wasanni takwas a waje a jere a gasar r

Yadda Najeriya za ta fafata gasar Cin Kofin Duniya na ’yan kasa da shekara 20

A ranar Lahadin da ta gabata ce aka raba rukunan gasar cin Kofin Duniya na ’yan kasa da shekara 20, inda Najeriya ta fada Rukunin D (Rukuni na 4). A r

An haramta wa Chelsea sayen ’yan wasa

Hukumar Kwallon Kafa ta Duniya (FIFA) ta dakatar da kungiyar kwallon kafa ta Chelsea daga sayen sababbin ’yan wasa saboda karya dokokin daukar matasan