Wasanni

Wasanni

An ci tarar Jurgen Klopp fam 45,000

Hukumar Kwallon Kafa ta Ingila ta ci tarar kocin Liberpool, Jurgen Klopp Fam 45,000 kan kalaman da ya yi, sakamakon alkalancin da Kebin Friend ya guda

Mourinho ya zama mai sharhi kan kwallo

Tsohon kocin Manchester United  Jose Mourinho ya zama mai sharhi a kan wasannin kwallon kafa inda zai rika yin  sharhin kan gasar Zakarun Turai. Karo

Gasar Zakarun Turai: Yadda zagaye na biyu ke gudana

A wannan makon ne aka ci gaba da zagaye na biyu na gasar Zakarun Turai, inda aka fara kece-raini a tsakanin kungiyoyin da suka tsallaka zuwa zagayen.

Chelsea na zawarcin Zidane

Rahotanni na nuna cewa kungiyar Chelsea ta fara yunkurin yin waje da mai horar da ’yan wasanta Maurizio Sarri bisa la’akar da yadda kungiyar ke kwan-g

Ramos ya yi murnar buga wa Real Madrid wasa sau 600

Dan wasan baya Sergio Ramos ya buga wa kungiyar Real Madrid wasa sau  600 a wasan da Madrid ta doke Ajad 2-1 a gasar Zakarun Turai a ranar Laraba. Dan