Wasanni

Wasanni

Mali ta yi waje da Najeriya a gasar ’yan kasa da shekara 20 ta Afirka

Ashekaranjiya Laraba ce  kasar Mali ta yi waje da kungiyar kwallaon kafa ta Flying Eagles ta Najeriya a gasar Nahiyar Afirka na ’yan wasan kasa da she

Yadda ’yan wasan kwallon Najeriya mata suke baje kolinsu a duniya

Kasancewar an fi kula da ’yan wasan kwallon kafa maza a Najeriya, hakan ya sa ake watsi da ’yan wasa mata wadanda suke kokari sosai a duniyar kwallon

Ana ci gaba da wasan damben gargajiya a Zariya

Ana ci gaba da gasar wasan damben  gargajiya da ake yi a kowane yammaci a filin wasan kwallon kafa da ke Titin Kulob (Club Street) a Sabon Garin Zariy

Jose Mourinho ya amince da daurin shekara daya a gidan yari

Tsohon kocin Manchester United Jose Mourinho ya amince da daurin shekara daya a gidan yari a Spain saboda kama shi da laifin kin biyan haraji. Da waha

Herrera ya ja kunnen Manchester United da su ci gaba kwazo

Dan wasan tsakiya na Manchester United kuma daya daga cikin manyan ’yan wasan kungiyar Ander Herrera ya gargadi ’yan wasan kulob din da kada su gaza w