Wasanni

Wasanni

Hada-hadar ’yan wasa: Manyan ’yan wasa da suka canja kulob a Janairu

Kamar yadda aka saba, duk watan Janairu yakan zo wa ’yan wasa da masoya wasan kwallon kafa da sabon salo da tunani da shaukin sanin makomarsu. Tuni ak

Wainar da ake toyawa a gasar Firimiyar Najeriya

A wannan mako ne aka buga wasa na biyar na kakar bana ta gasar  Firimiya ta Najeriya (NPFL), inda wasu kungiyoyi suka buga wasansu na farko. A wasanni

Najeriya za ta iya daukar nauyin gasar Kofin Duniya ta 2030 – Segun Odegbami

Tsohon dan wasan Najeriya, Cif Segun Odegbami ya ce Najeriya za ta iya daukar nauyin gasar cin Kofin Duniya ta shekarar 2030. Segun wanda shi ne dan t

Za a iya buga wasu wasannin cin Kofin Duniya na 2022 a Kuwait – Infantino

Shugaban Hukumar Kwallon Kafa ta Duniya (FIFA), Gianni Infantino ya ce akwai yiwuwar a buga wasu wasannin cin Kofin Duniya a kasar Kuwait a shekarar 2

Tabbatar da ingantacce kuma sahihin zabe ba na Hukumar INEC kadai ba ce

Masu iya magana sun ce idan aski ya zo gaban goshi, ya fi zafi. Yayin da ya rage kwana 22, a yi babban zaben kasar nan da za a fara da na Shugaban Kas