Wasanni

Wasanni

Madrid tana nadamar sayar da Ronaldo

A shekaranjiya Laraba ce rahotanni suka nuna yadda Shugaban Kulob din Real Madrid da ke Sifen Florentino Perez ya ce kulob din ya fara nadamar sayar d

Kano ta gudanar da taron tattaunawa na farko a kan wasanni

Hukumar Wasanni ta Jihar Kano ta gudanar da taron tattaunawa na farko a kan harkar wasanni da nufin lalubo hanyoyin da za a ciyar da harkar gaba. Taro

An ba Masar damar daukar nauyin gasar cin Kofin Afirka na 2019

A ranar Talatar da ta wuce ce Hukumar Kwallon Kafa ta Nahiyar Afirka (CAF) ta sanar da cewa an zabi Masar a matsayin sabuwar kasar da za ta dauki nauy

Kofin FA na Ingila: Arsenal za ta hadu da Man United

A ranar Litinin da ta wuce ce Hukumar Kwallon Kafa ta Ingila (FA) ta fitar da jadawalin gasar cin Kofin Kalubale na Ingila (FA) zagaye na hudu. A jada

Jadawalin Gasannin Ingila Da Sifen:

  Asabar 12 Ga Janairu, 2019: West Ham United  da Arsenal  1:30 na rana Brighton da Liberpool  4:00 na yamma Burnley   da Fulham  4:00 na yamma C