Wasanni

Wasanni

Sergio Ramos ya shiga layin masu kwallaye 100

Dan wasan bayan Real Madrid, Sergio Ramos ya shiga layin wadanda suke da kwallaye 100 a cikin ‘yan wasa duk da cewa shi dan wasan baya ne, wanda

Ahmed Musa ya zama Gwarzon Dan Kwallon Najeriya  na 2018

Shahararren dan kwallon Super Eagles na Najeriya Ahmed Musa ne aka zaba a matsayin Gwarzon Dan Kwallon kafa a Najeriya na 2018 da kafar watsa labaran

Ba zan bar Madrid a wannan wata ba – Isco

Dan kwallon gaba a kulob din Real Madrid na Sifen  Isco ya ce rade-radin da ake yi cewa zai koma kulob din Chelsea da ke Ingila a wannan wata (Janairu

An shawarci Elneny ya gaggauta barin kulob din Arsenal

An shawarci dan kwallon kulob din Arsenal da ke Ingila Mohammed Elneny ya gaggauta canja sheka zuwa wani kulob da zarar an bude kasuwar cinikin ’yan k

Dan Najeriya Rilwan ya samu Naira miliyan 3 a gasar damben boksin ta GOtv

Wani matashi dan damben boksin dan asalin Najeriya Rilwan Oladosu ya zama zakara a gasar damben boksin ta GOtb karo na 17 a Jihar Legas, inda ya samu