Wasanni

Wasanni

An fitar da Jadawalin Gasar Zakarun  Turai

A ranar Litinin da ta gabata Hukumar Kwallon Kafa ta Nahiyar Turai (UEFA) ta fitar da Jadawalin Gasar Zakarun Turai (Champions League) zagaye na biyu.

Messi ya lashe kyautar takalmin zinare a karo na 5

Kyaftin din kulob din FC Barcelona da ke Sifen ya sake lashe kyautar takalmin zinare a karo na 5 bayan ya kasance dan kwallon da ya fi yawan zura kwal

Chelsea ta fara zawarcin Isco

Rahotanni da ke fitowa daga kulob din Real Madrid na Sifen sun ce dan kwallon gaba a kulob din Isco yana yunkurin barin kulob din a watan gobe idan ak

Manchester United ta sallami Mourinho

Kungiyar Manchester United ta sanar da cewa ta sallami kocinta Jose Mourinho a sanarwar da ta fitar. Sanarwar ta kara da cewa, “kungiyar na godiya ga

AFCON 2019: Ranar 9 ga Janairu za a sanar da sabuwar kasar da za ta dauki nauyin gasar

Hukumar Kwallon Kafa ta Nahiyar Afirka (CAF) ta ce a ranar 9 ga watan Janairun 2019 ne za ta sanar da sabuwar kasar da za ta dauki nauyin gasar kwallo