Wasanni

Wasanni

Gasar Firimiya:  Gobe za a shawo ta tsakanin Chelsea da Man City

A gobe Asabar idan Allah Ya kai mu za a yi wasa mai zafi a gasar Firimiya ta Ingila a tsakanin kulob din Chelsea da Manchester City. Wasan zai gudana

Modric ya zama Gwarzon Dan Kwallon Duniya na 2018

Shahararren dan kwallon kulob din Real Madrid da ke Sifen dan kasar Kuroshiya, Luka Modric ya zama Gwarzon Dan Kwallon Kafa na Duniya na bana a ranar

Mikel Obi ya bude cibiyar horar da yara kwallo a Legas

A ranar Lahadin da ta gabata ce shahararren dan kwallon Najeriya John Mikel Obi ya bude wata cibiyar horar da yara ’yan shekara 3 zuwa 15 kwallo a Jih

Mun shirya gasar kwallo ne don karfafa zumunci da kaunar juna – Alhaji Baballiya

Ko’odinetan gasar kwallon kafa na Lali Super Ten da ake bugawa a Kafanchan da ke Kudancin Kaduna, Alhaji Baballiya Musa ya bayyana cewa sun shirya gas

Gasar Firimiya: Jibi za a yi gumurzu tsakanin Arsenal da Tottenham

A jibi Lahadi ce za a fafata wasa mai zafi a tsakanin kulob din Arsenal da na Tottenham a gasar rukuni-rukuni na Ingila na Firimiya. Wasan zai gudana