Wasanni

Wasanni

Maikaba ya fara aiki da Plateau United

Sabon Kocin kulob din Plateau United da ke Jos a Jihar Filato, Abdu Isa Maikaba ya fara aiki da kulob din a ranar Talatar da ta gabata. A lokacin da y

Marcelo ya fara yunkurin barin Madrid a watan Janairu

Rahotanni da ke fitowa daga kulob din Real Madrid na Sifen sun nuna cea dan kwallon baya Marcelo ya tattauna da shugaban kulob din Florentino Perez a

Usain Bolt ya ki amincewa da kwantaragin Naira 54 a kulob din Central Coaster Mariners

Shahararren dan tseren duniya, dan asalin Jamaika Usain Bolt ya ki amincewa da tayin da kulob din Central Coaster Mariners na Austreliya ya yi masa na

Ozil ya kafa sabon tarihi a Firimiya

Jaridar UK Sun ta Ingila ta ce dan kwallon Arsenal Mesut Ozil ya kafa sabon tarihi a matsayinsa na dan asalin Jamus da ke buga kwallo a gasar Firimiya

El-Clasico: Jibi za a shawo ta tsakanin Barcelona da Real Madrid

A jibi Lahadi ce ake sa ran  za a yi wasa mafi zafi a gasar La-Liga ta Sifen inda manyan kungiyoyin kwallon kafa a gasar FC Barcelona za ta kece raini