Senegal za ta dauki nauyin gasar Olamfik a 2022
A ranar Litinin ce Kwamitin Shirya Gasar Olamfik ya sanar da kasar Senegal a matsayin wadda za ta dauki nauyin gasar Olamfik na matasa a shekarar 2022
Wasanni
A ranar Litinin ce Kwamitin Shirya Gasar Olamfik ya sanar da kasar Senegal a matsayin wadda za ta dauki nauyin gasar Olamfik na matasa a shekarar 2022
Diego Armando Maradona ya shawarci Lionel Messi ya hakura da buga wa kasar Ajantina kwallo ganin ya fara tsufa. Messi mai shekara 31, rabon da ya bug
Kulob din Real Madrid da ke Sifen ya fara tunanin korar kocinsa Julep Lepotegui nan da karshen wannan wata. Jaridar AS ta Sifen ta ruwaito cewa tuni m
Rahotanni da ke fitowa daga kulob din Real Madrid na Sifen sun nuna mahukunta kulob din sun fara yunkurin cefano zaratan ’yan kwallo da zarar an bude
Kulob din Aston Billa da ke Ingila ya bayar da sanarwar nada sababbin manajoji. Sanarwar ta nuna an zabi Dean Smith a matsayin sabon koci yayin da aka