Tirka-tirka tsakanin Super Eagles da hukumomin Libya
A yanzu dai CAF ta gabatar da batun ga kwamitin ladabtarwarta domin bincike tare da ɗauƙar mataki kan wanda ya karya dokar hukumar.
Wasanni
A yanzu dai CAF ta gabatar da batun ga kwamitin ladabtarwarta domin bincike tare da ɗauƙar mataki kan wanda ya karya dokar hukumar.
Ƙungiyar ƙwallon kafa ta Sevilla ta jajanta wa al’ummar Najeriya bisa rasuwar mutane sama da 150 samakon gobarar tankar mai a Jihar Jigawa
Ƙungiyar Ƙwallon Ƙafa ta Najeriya (NFF) ta kaurace wa wasanta da ƙasar Libya na neman gurbi a Gasar Cin Kofin Afirka (AFCON) na 2025.
CAF ta ce za ta gudanar da bincike kan lamarin tare da ɗaukar matakin da ya dace.
‘Yan wasan sun shafe sa’o’i 14 a filin jirgin saman kafin samun iznin tashi zuwa Najeriya.